Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ugu
  2. Egusi
  3. Tafasashshen nama
  4. Ganda
  5. Nikakken Kayan miya
  6. Manja
  7. Maggi
  8. Albasa
  9. Tafarnuwa
  10. Hadin daddawa
  11. Curry
  12. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki Dora tukunya kisa manja in yayi zafi ki yanka albasa Sai daka tafarnuwa kisa

  2. 2

    Ki zuba egusi ki Dan soya sama sama tareda albasa da tafarnuwa Sai kisa kayan miya da tafashen nama

  3. 3

    Idan ya kisa soyuwa kisa hadin daddawa kiyita juyawa da kyau har ya soyu da kyau Sai ki zuba ruwa, kisa Maggi, gishiri, curry da ganda Sai ki rufe

  4. 4

    Zuwa minti 15 haka Sai ki yanka ugu ki wanke da ruwa kisa gishiri wurin wankeshi, Sai ki zuba cikin miyar Bayan minti 5-7 Sai ki sauke

  5. 5

    Za'a ci da kowanne irin tuwo ko sakwara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes