Indomie Mai sousage

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Indomie
  2. Attaruhu
  3. Karas
  4. Albasa
  5. Mai
  6. Sousage
  7. Onga red

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yanka albasa da karas da attaruhu,said kisa Mai a wuta kizuba su ki soya sama sama sai ki zuba ruwa in yatafasa sai kisa indomie kisa maginta kisa jan onga kadan sai kiyanka sousage kanana sai ki xuba ki barta ta dawu sai kisoya kwai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukaiyatu rimi(rukky's kitchen
rannar
Kano State

sharhai

Similar Recipes