Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mintuna goma
  1. 1/2Cabbage
  2. Colli flower
  3. Garden egg
  4. Mai,Maggi,spieces
  5. Parsley,
  6. Red chilli,
  7. Tumatur,albasa

Umarnin dafa abinci

mintuna goma
  1. 1

    Ki wanke kayan lambunki,ki yanka,ki ajiyesu a gafe, ki markada tumatir, red chilli,da garlic,ki yan ka albasa,ki dora tukunya,azuba Mai 1/5 sai a zuba albasa saitayi brown a zuba kayan miyan da aka markada,sai azuba kayan lambun a ciki a juya kamar mintuna 3 sai a tsaida ruwa daidai yanda mutum ke bukata a zuba maggi da spieces,a rufe bayan mintuna 5 sai a sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meerah Snacks And Bakery
rannar

sharhai

Similar Recipes