Faten wake mai plantain

 Dada Hafsat( Hana's Ktchn )
Dada Hafsat( Hana's Ktchn ) @cook_19590080
Kaduna

Hmmm inkaci bazaka daina bafa sbd akwai dadi ga kara protein . Ku gwada shi domin samun canjin abinci
#lets cook the season"

Faten wake mai plantain

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Hmmm inkaci bazaka daina bafa sbd akwai dadi ga kara protein . Ku gwada shi domin samun canjin abinci
#lets cook the season"

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake kofi 3
  2. Busasshen kifi
  3. Cray fish
  4. Maggi
  5. Onga
  6. Tarugu 5
  7. Albasa 1
  8. Tattasai 5
  9. Manja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa wanke wake a Dora a wuta abarshi yadahu sosai harya fara dagargajewa sannan akawo kifi da cray fish a zuba abarshi yadan Nuna tsawon minti15

  2. 2

    Bayan nan sai a jajjaga tarugu, tattasai da albasa a zuba aciki abarshi ya nuna kaman na minti 7 sai a kawo manja a zuba

  3. 3

    Bayan ansa manja sai a sa maggi da onga a yanka albasa a kara sawa abarshi ya dahu na tsawon minti 4

  4. 4

    Agefe guda kuma a fere plantain a yankata a soya asa a gefen wake

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
 Dada Hafsat( Hana's Ktchn )
rannar
Kaduna
I love cooking morethan any thing else, caterers we feed the world
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes