Farar shinkafa me zogale da haddiyar sauce

Safiyya Mukhtar
Safiyya Mukhtar @s_baburaskitchen
Kano State, Nigeria

Sabo da abinci ne me kara lafia gakuma dadi

Farar shinkafa me zogale da haddiyar sauce

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Sabo da abinci ne me kara lafia gakuma dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa kofi 3
  2. Zogale
  3. Attaruhu 3
  4. Albasa 1
  5. Tafarnuwa guda 2 matsakaita
  6. Koren tattasai 3
  7. Karas 5
  8. Kayan kamshi
  9. Kayan dandano
  10. Cabeji rabi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki samu tukunya kisa ruwa dayawa sai kisa gishiri kadan idan yatafasa saiki zuba shinkafarki

  2. 2

    Amma kiwanketa sosai idan tayi laushi basosai ba yadda dai zata ciwo saiki tace idankin tace saiki barbada zogalenki wanda ya bushe saiki maidata ta turara

  3. 3

    Saiki zuba mai atukunya kisa albasa me yawa saikijuya idan tayi laushi sai kizuba duka yankankun kayan miyarki da nama

  4. 4

    Saikisa kayan kamshi da kayan dandano idan sukayi laushi saikisa cabbage shine nakarshe shikenan

  5. 5

    Zaki samu nama ki dafashi da maggi da kayan kamshi idan yayi saiki yankashi kanana
    Zaki yanka duka abubuwan da nalissafa asama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safiyya Mukhtar
Safiyya Mukhtar @s_baburaskitchen
rannar
Kano State, Nigeria

sharhai

Similar Recipes