Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Semo da fulawa
  2. Mai
  3. Ruwa
  4. Yeast, sukari, gishiri, albasa, baking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A hada semo da fulawa a juya se asa yeast, gishiri, sukari da albasa a juya asa ruwan dumi a kwaba.

  2. 2

    A ajiye a wuri me dumi Kamar tsahon minti 30,se a kara ruwa asa baking powder a juya a dora kasko a wuta a fara suya.

  3. 3

    Idan kullin yayi kauri se ake kara ruwa har a gama.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

sharhai

Similar Recipes