Arabian Chips

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Hmmm baa cewa Komai wllhy. Dadi har kunneh😋😋😋

Arabian Chips

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Hmmm baa cewa Komai wllhy. Dadi har kunneh😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

3 yawan abinchi
  1. 15 pcsDankalin Bature
  2. 2Carrots
  3. Cucumber for deco
  4. Maggy star
  5. Spices
  6. Albasa madaidaichi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nagama fere dankalin

  2. 2

    Gayinan ckn Ruwa Zan wanke shi

  3. 3

    Gayinan kamar yadda kk gani na Gama wankewa.. looking fresh & gud😍

  4. 4

    Ga abunda na yanka yai shape in

  5. 5

    Ki sa ajikin dankalin

  6. 6

    Ga yadda zaiyinan

  7. 7

    Gayinan nagama yankawa

  8. 8

    Kisa gishiri kadan

  9. 9

    Kisa Mai Tai zafi

  10. 10

    Saiki zuba ta soyu

  11. 11

    Ki kwashe idan yayi

  12. 12

    Gayinan nayi shipping nashi a Colander

  13. 13

    Ga spices Ina na hadin

  14. 14

    Ki zuba Maggy mr.chef

  15. 15

    Curry da Thyme

  16. 16

    Kisa albasa

  17. 17

    Kizuba Carrots inki

  18. 18

    Mai a wuta Tai zafi

  19. 19

    Saiki zuba wannan hadin naki

  20. 20

    Saiki juya

  21. 21

    Ki rufe Sai ya thraru Kuma baa sa Mai ruwa ko kadan

  22. 22

    Ki shipping nashi a Collander idan yayi

  23. 23

    Done wid Arabian Chips.

  24. 24

    Ki yanka Cucumber inki for deco

  25. 25

    Gayuanna

  26. 26
  27. 27

    Njoy it wid Fresh & hot Lipton As yhu can See😘🥰😍

  28. 28

    Tnx For Following Me & Tnx For Trying Mah Recipes.. much love😍

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes