Dafaffiyar dankalin hausa da stew

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin hausa
  2. Gishiri
  3. Ruwa
  4. Tomoto
  5. Tattase
  6. Maggi
  7. Curry
  8. Albasa
  9. Cinnamon
  10. Bandan kifi
  11. Manja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankalinki ki wanke kisa ruwa atukunya ki juye dankalin akai, kisa gishiri kadan, ki bar shi Yanuna,sai ki sau ke ki Tace shi. Kisa aplate

  2. 2

    Sai ki gyara kayan miyarki ki markada ki soya da manja ko mangyada dik wanda kike bukata, kisa masa sinadarin dandano daidai bukata, dama kin gyara bandanki kisa mai ruwan zafi kin wanke kin cire masa kaya sai kisa akan stew dinki ki barshi zuwa wani lokaci yayi taushi sai ki sauke.

  3. 3

    Kici da dankalinki dama ko wane irin abinci kike so.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
rannar
Gombe State

sharhai

Similar Recipes