Talo talo mai attaruhu

Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
Kano

Megidana ya taya yarinyata murnar qara shekara akan shekarun haihuwarta shine ya sayo mata talo talo.

Talo talo mai attaruhu

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Megidana ya taya yarinyata murnar qara shekara akan shekarun haihuwarta shine ya sayo mata talo talo.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Naman talo talo
  2. Albasa
  3. Attaruhu
  4. Masoro
  5. Titta
  6. Kanun fari
  7. Kayan dandano
  8. Mai na suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke naman asa a tukunya da kayan qamshi da kayan dandano da albasa adafa ya dahu sosai.

  2. 2

    Sai a zuba mai a kasko a soya naman.

  3. 3

    A jajjaga atturu da albasa asoya da kayan qamshi da kayan dandano, sai a dinga saka soyayyen naman ana juyawa idan yadan kama attaruhun sai a fitar.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes