Boiled yam with egg sauce

M's Treat And Confectionery @cook_14269820
Umarnin dafa abinci
- 1
A fereye doya a datsa ta yadda ake bukata a wanke a dora a wuta a zuba gishiri kadan da ruwan da zai dafa miki doyar,idan ta dahu a kwashe ta daga ruwa a adana a flask.
- 2
A cire 'ya'yan cikin attaruhu a cire bayan albasa,a wanke a markada a dora a wuta a dafa,idan ya dahu a zuba mai a soya,sannan a saka maggi da kayan kamshi a juya,a fasa kwai a zuba a ciki,a rage wuta sannan ayi ta juyawa har yayi,sai a sauke
- 3
Aci dafaffiyar doya da miyar kwai
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Soyayyar doya da Kwai(scramble egg)
Doya abinci ne mai dadi da gina jiki ga saurin kosarwa idan kika ci ta safe sai dai kita shan ruwa zaki dade baki ji yunwa ba. chef_jere -
-
-
-
Yam with egg soup
Is vry delicious, it can be serve in morng or at night ,breakfast or dinner ummukulsum Ahmad -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11403306
sharhai