Gireba me shapes

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Gsky Ina son gireba sosae shiyasa bana gjy d yinta don ko jiya nayi dazu ma Ina zaune naji Ina son ci b Shiri na tashi nayi

Gireba me shapes

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Gsky Ina son gireba sosae shiyasa bana gjy d yinta don ko jiya nayi dazu ma Ina zaune naji Ina son ci b Shiri na tashi nayi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa Kofi 1 d rabi
  2. Sugar cokali 5
  3. Mai cokali 8
  4. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki Sami sugar ki daka sae ki xuba a roba Mae Fadi ki xuba Mai ki juya sosae sae kisa gishiri kadan ki juya

  2. 2

    Ki kawo fulawar ki ki xuba ki juya sosae har sae y hade jikinsa

  3. 3

    Sae ki Sami faranti ki diba kadan Dan fakada ta d hannunki ko ki Dan dandabe sae ki Sami abun fitar d shape ki cire shape din d kk so

  4. 4

    Sae ki gasa shike nan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes