Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zakiyi blending kayan miya saiki Dora a wuta saiki sa mai kisa maggiki soya su bayan sun soyu saiki sa curry saiki sauke
- 2
Saiki Dora ruwa a tukunya insunyi zafi saiki sa shinkafa inta tafaso saiki wanke ki maida a wuta kisa ruwa kadan in ruwan sun tsane saiki sauke
- 3
Saiki fera plantain din ki ki aza mai a wuta in yayi zafi saiki zuba plantain kiyita motsawa inya soyu saiki kwashe
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11593761




sharhai