Dafadukan Taliya me hadin salad

khadija Muhammad dangiwa
khadija Muhammad dangiwa @cook_20717950

#food folio Tanada dadi sosai

Dafadukan Taliya me hadin salad

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#food folio Tanada dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafari zakisoyakayan miya idan sukasoyo sekizuba ruwa daidai yanta taliyarki

  2. 2

    Sekizuba maggi da curry idan ruwan yatafarfasa sekizuba taliyarki idan tadauko Nuna sekizuba Albasa sekirage wuta

  3. 3

    Sekiyayyanka kabeji, Kara's, da cucumber kowankesu kizuba akwalanda sekizubesu aroba kizuba mayonnaise kihada kizuba ataliyarki

  4. 4

    Enjoy 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadija Muhammad dangiwa
rannar

sharhai

Similar Recipes