Gasashshen cinyar kaza da dankali (Irish)

Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
Jigawa State Nigeria
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Cinyar kaza danye
  2. Garin chicken masala
  3. tafarnuwaGarin
  4. Curry
  5. Maggi
  6. Garin black pepper
  7. Garin red chilli
  8. Gishiri
  9. Mai na suya
  10. Dankalin turawa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara da tsaftace cinyar kazar ki cire fatar jiki tas ki wanke Ki tsane ruwan jikin ta saiki shafe ta da mai sannan ki kawo wadancan black pepper, curry maggi chicken masala, red chilli powder, ki hade su kiy gauraya saiki saka mai kadan ki shafe jikin cinyar Kazan sosai, sanna saiki hura coal yayi zafi kisa waya ki dora cinyar Kazan akai yana gasuwa kina juyata kina qara mata mai karki bari ta qone, intayi saiki cire

  2. 2

    Zaki fere dankali siri siri ki yanka ki wanke saikiy tsane ruwan kisa masa gishiri kadan kiy mixing sanna saiki dora mai a abin suya yayi zafi saiki juye dankalin ki barshi ya soyu har yafara golden brown saiki tsame ki juye a colander, saiki Hadesu da dankalin kisa yaji Shikenan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
rannar
Jigawa State Nigeria

Similar Recipes