French bread

Gumel
Gumel @Gumel3905

Bread abinci ne na Jama'a iri iri manya da yara

French bread

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Bread abinci ne na Jama'a iri iri manya da yara

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3/4Ruwa
  2. 1 tbsButter
  3. 2 tbsSukari
  4. 1 tspGishiri
  5. 2 cupsFlour
  6. 1 1/4Yeast

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A zuba flour a kwano se asa sauran abubuwan a kwaba

  2. 2

    Se a rufe a wuri me dumi idan ya hau se ashafa butter a gwangwanin gashi a bada flour se asa acikin oven a gasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

sharhai

Similar Recipes