Kayan aiki

20mint
mutum biyu
  1. Fanta
  2. Sprite
  3. Lemontsami
  4. Zobo
  5. Mint leaves sugar syrup
  6. Ice cube

Umarnin dafa abinci

20mint
  1. 1

    Zaki jika zobo kitace kisami fanta,sprite,ruwan zobo kijuya kisa sugar syrup kijuya kiyanka lemontsami slice kisa kiwqnke Naana kisa,kisa kankara Kijuya.

  2. 2

    Kidauko glass Cup kijuye lemukan kisa slice lemon abakin cup kisa naana asaman cup asha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

sharhai (10)

Similar Recipes