Sakwara da miyar ganye

ummusadiq kitchen
ummusadiq kitchen @cook_18371241

Mijina namatukar soncin teba shiyasa nakeson yinta#rukys

Sakwara da miyar ganye

Mijina namatukar soncin teba shiyasa nakeson yinta#rukys

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa guda
  1. Doya
  2. a
  3. Alayyahu
  4. Manja
  5. Maggi
  6. Kori
  7. Bushashshen kifi
  8. Ganda
  9. Makadaddun kayan miya

Umarnin dafa abinci

awa guda
  1. 1

    Dafarko na feraye doyata nawanke nazuba acikin tukunya nazuba ruwa nadora a wuta nabarta tadafu nadata sosai inayi inadan zuba ruwan dumin hartayi lukui

  2. 2

    Nadauko tukunya nazuba manja ya soyu nazuba markadadden kayan miyana najuya nabarshi yasoyu sosai nazuba gandata da bushashshen kifina nazuba su maggi da kori na juya sosai narufeshi tsawon minti biyar

  3. 3

    Nazuba nasaka albasa alayyahu nabarshi yayi minti uku nasau keshi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummusadiq kitchen
ummusadiq kitchen @cook_18371241
rannar

sharhai

Similar Recipes