Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Wake
  3. Tatasai
  4. Atarugo
  5. Albasa
  6. Manja
  7. Tafarnuwa
  8. Magi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaka gyara doya sa ka yanka sai kuma kawanki, kazu ka gyaran waken ka da kyau kicirimasa dukk Abunda bayada kyau aciki

  2. 2

    Sai kizuba manjanki inyayi zafe sai kizuba kayan miyanki sai son suyu sai kizuba ruwa kisa magi da kayan qamshi sai yayimaki yada kiki buqata

  3. 3

    Sai kizu kizuba waken ki inyayi sosai sai kizuba doyanki Daga qarshi sai kibashi lokaci inyayi sai Aci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
rannar
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

sharhai

Similar Recipes