Danwaken shinkafa

sufyam Cakes And More
sufyam Cakes And More @sufyam1133
Gombe State

Wannan danwaken yanada dadi kuma subul subul yake, try😍😋

Danwaken shinkafa

sharhi da aka bayar 1

Wannan danwaken yanada dadi kuma subul subul yake, try😍😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. shinkafa rabin kwano
  2. 2flour gwangoni
  3. Ruwan kanwa
  4. kukan miya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakidibo shinkafarki ko ta tuwo kota dafawa ki gyarata ki wanke sannan kikai markade, a markada miki tayi laushi kuma kar markaden yayi ruwa.

  2. 2

    In an markado miki saiki juya kizuba tankadaddiyar kukan ki da fulawa da ruwan kanwa, ki juyasu sai kinga ya hade sosai

  3. 3

    Dama kinsa ruwanki a wuta ya tafasa saiki dauko kullin danwaken kifara jefawa har kigama

  4. 4

    Bayan kingama saiki Mishi hadi kici. Ready to eat😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sufyam Cakes And More
rannar
Gombe State
I really love everything about kitchen not just only cooking and baking🧑‍🍳♥️
Kara karantawa

Similar Recipes