Tafashashen doya damiya

Maryamaminu665
Maryamaminu665 @cook_13832419
Kano

Gaskiya ina son doya shi yasa ba'a kwana daya biyu saina dafa yana min dadi

Tafashashen doya damiya

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Gaskiya ina son doya shi yasa ba'a kwana daya biyu saina dafa yana min dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Doya
  3. Tumaturi
  4. Tumaturi
  5. Albasa
  6. Albasa
  7. Attarugu
  8. Attarugu
  9. Mangyada
  10. Mangyada
  11. Magi
  12. Magi
  13. Kayan kanshi
  14. Kayan kanshi
  15. Sugar
  16. Sugar
  17. Tafarnuwa
  18. Tafarnuwa
  19. Gishiri
  20. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zan fere doya sai in yanka saina wanke na a tukunya sai na saka ruwa a tukunyar saina sa kishiri kadan da sugar kadan. Sai na rufe na barshi ya nuna kamar minti 30 ko 40

  2. 2

    Abunda yasa nake saka sugar saboda yana kara sa doyan dadi.

  3. 3

    Miya kuma na hanka albasa sai na soya da mangyada daya fara soyuwa sai na saka tafarnuwa danye na soya tare da albasa dama na markada tumaturi da attarugu sai na saka aciki.

  4. 4

    Na barshi ruwan ciki ya kare da ruwan ya kare sai na soya sama sama bana so ya soyu so sai sai na saka ruwa aciki kadan sai na kawo su maggi da kayan kashi na saka aciki sai na barshi ya dahu kamar minti 15

  5. 5

    Saina sauke doyan ma aci dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryamaminu665
Maryamaminu665 @cook_13832419
rannar
Kano
cooking is my dream,I really like cooking since I was a child. also cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes