Tura

Kayan aiki

a
  1. Makaroni
  2. Banda
  3. Karas
  4. Mai
  5. Maggi
  6. Kori
  7. Tattasai
  8. Attarugu
  9. Tomato
  10. Albasa

Umarnin dafa abinci

a
  1. 1

    Dafarko Zaki soya manki da albasa Saiki saka yankekken tomato da dakekken kayan Miyanki inya soyu saiki saka Banda saiki sa ruwan inya tafasa Saiki saka makaroni inya kusa dahuwa Saiki saka yan kakkiyan albasa Saiki rage wuta yakarisa aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Anty Ummi.
Anty Ummi. @cook_20578721
rannar
Gombe
I'm very simple and love cooking Indo mie ,and baking cake.
Kara karantawa

Similar Recipes