Dafadukan makaroni da busasshen kifi

Mrs Maimuna Liman
Mrs Maimuna Liman @cook_13862343
Suleja

Dafadukan makaroni da busasshen kifi

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Makaroni
  2. Mai
  3. Attarugu da albasa
  4. Kayan kamshi da sinadarin dandano
  5. Busasshen kifi
  6. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko a yanka albasa a zuba a tukunya,a yanka wani a jajjaga tareda attarugu,sai a zuba mai akan albasan tukunyan à dan soya shi kadan sai a juye jajjagen akai a soya,a zuba ruwa da kayan kamshi da sinadarin dandano, à wanke kifi à saka sai a rufe shi ya tafasa kifin ma yayi laushi,sai a zuba makaronin a barshi ya nuna,idan yayi laushi sai a sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Maimuna Liman
Mrs Maimuna Liman @cook_13862343
rannar
Suleja

sharhai

Similar Recipes