Shinkafa da miyar stew da naman kaza

miss leeyerh
miss leeyerh @cook_21052985

Inason abinchin nan mussaman da rana

Shinkafa da miyar stew da naman kaza

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Inason abinchin nan mussaman da rana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki ibo shinkafar ki wanke ki zuba chikin tafa shen shen ruwan zafi

  2. 2

    Se ki barshi ya dahu

  3. 3

    Se ki debo tomatoes tattasai tarugu da albasa ki markada ki ajiyr

  4. 4

    Se ki gyara kazar ki

  5. 5

    Se ki soya mai kisa kayan miyar ki a chiki in fara soyewa se kisa soyayar kazar ki a chiki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
miss leeyerh
miss leeyerh @cook_21052985
rannar

sharhai

Similar Recipes