Rice&macaroni da miyan kayan ciki

aixah's Cuisine
aixah's Cuisine @aixah123
Zaria/Nigeria
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Macaroni
  3. Tomatoes
  4. Pepper & onion
  5. Garlic
  6. Kayan ciki
  7. Magi
  8. Kayan daddano
  9. Mangyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki daura ruwa a wuta, inya tausa sai kixuba shinkafa, bayan kizuba da 10 minutes sai ki zuba macaroni

  2. 2

    Kibarshi zuwa 5 minutes sai ki sauke, kiyi parboiling dinsa inkiyi sai ki mayar a wuta bayan 5to10 minutes sai ki duba inyayi sai ki sauke

  3. 3

    Zaki wanke kayan ciki, sai kidaura a wuta kisa masa magi da kayan daddano harda garlic ga mai bukata sai ki rufe ki barshi sai ya nuna sannan ki sauke

  4. 4

    Already kiyin blending kayan miyan ki but kar yayi laushi sosai,sai ki tasafa kanyan miyan kisa baking powder inda tsami, sai ki zuba mangyada a wuta bayan yayi zafi sai ki dauko wannan dafafen kayan ciki kisa acikin man in yasoyu sai ki juye tafasashen kayan miyanki akai kisa magi, da kayan daddano sai abarshi ya soyu.

  5. 5

    In ya soyu sai a sauke, aci lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
aixah's Cuisine
aixah's Cuisine @aixah123
rannar
Zaria/Nigeria
I love cooking, in fact cooking is my dream
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes