Watermelon popsicle

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#kitchenchallenge yanada dadi baa bawa me kiwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya
3 yawan abinchi
  1. Kankana
  2. Whipped cream
  3. Condensed milk
  4. Fresh milk

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Zaki sami kankana kiyanka ta circle slice saiki cire kankana kibar zagayenbawun, kidura akan plate kidauko popsicle stick kidauko wuka ki yanka gefen kankana kadan yadda tsinken zai shiga saiki turashi zakisa stick guda 4 ko 5.

  2. 2

    Zaki dauko kankana wadda kika kicire kisa a blender kisa fresh milk, condensed milk,whipped cream kimarkada saiki zuba akan wannan zagayen bawun kankana kisa a freezer yayi kankara saiki yanka triangle sai asa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

Similar Recipes