Watermelon and coconut smoothie

ummusabeer
ummusabeer @cook_12539941
Kano

Yana da matukar dadi ga kara lafiya a jiki.

Watermelon and coconut smoothie

Yana da matukar dadi ga kara lafiya a jiki.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1/4Kankana
  2. 1Kwakwa guda
  3. Suga
  4. Flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A sami kankana a yanka kanana sai a zuba cikin blender tare da ruwa kadan a markada. Idan an gama sai a juye a cikin roba a zuba gogaggiyar kwakwa suga flavor a gauraya sannan a aje wajan sanyi(fridge) kafin a sha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummusabeer
ummusabeer @cook_12539941
rannar
Kano
Cooking is my pride
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes