Dankali da miyar kwai

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

Hadinnan da dadi sosai iyalaina danai sunji dadinsa kuma a ido ma yabada sha'awa

Dankali da miyar kwai

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Hadinnan da dadi sosai iyalaina danai sunji dadinsa kuma a ido ma yabada sha'awa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali
  2. Kwai
  3. Tumatir
  4. Albasa
  5. Attaruhu
  6. Spices
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankali ki ki yanka sannan ki soya ki ajiye a gefe

  2. 2

    Zaki fasa kwai kisa mai attaruhu da albasa da spices sannan ki kadashi

  3. 3

    Saiki kulla a leda ki dafashi saiki yanyanka ki ajiye a gefe

  4. 4

    Zaki yanka tumatir albasa,attruhu kisa mai kadan kisoyasu sama sama sannan kisa maggi,da kayan kamshi

  5. 5

    Sannan ki dauko alalan kwanki da kika yanka kisa aciki ki rufe minti biyar ki saiki kashe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes