Soyayyen dankali da miyar kwai

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

Ga dadi ga saurin girkawa,kanogoldenapron

Soyayyen dankali da miyar kwai

Ga dadi ga saurin girkawa,kanogoldenapron

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali
  2. Kwai
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Kayan kamshi
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankali ki yanka ki soyashi

  2. 2

    Sannan ki jajjaga attaru da albasa kisa a kasko ki dan soyasu da mai kadan saiki sa kayan kamshi da sinadarin dandano kifasa kwan aciki kita juyawa sannan kisa citta,ki kara albasa sbd karni

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes