Tura

Kayan aiki

30mintuna
4 yawan abinchi
  1. Jakadaya ta macaroni
  2. Mai
  3. Attaruhu
  4. Tattasai
  5. Albasa
  6. Curry
  7. Gyadar yarabawa
  8. Tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Zaki wanke kayan miyarki ki niqasu,ki saka mai kan wuta,in yy zafi ki saka albasa tare da attaruhu da albasa ki soyasu

  2. 2

    Minti 5 ki tsaida ruwa yadda zai isheki dafa maca din,sai ki saka sinadarin dandano,curry,da sauran kayan qamshin,in ya tafaso ki zuba maca

  3. 3

    Ki juya,minti 15 ta dahu,amma sai ana juyawa sbd dunqulewa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afaafy's Kitchen
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes