Tura

Kayan aiki

  1. Taliya ("Yar hausa)
  2. Attaruhu
  3. Tattasai
  4. Albasa
  5. Citta (danya)
  6. Tafarnuwa
  7. Kayan dandano
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaka zuba Mai a tukunya kadora a wuta idan ya danyi zafi sae ka zuba albasa sae kabarshi har albasar tayi laushi ta danyi brown kadan

  2. 2

    Sae ka zuba jajjagen kayan miyanka me citta da tafarnuwa aciki ga na juyawa kadan kadan har kayan miyanka ya soyu

  3. 3

    Daga nan sae ka zuba ruwa dae dae yadda kakeso ka zuba kayan dandano aciki sae ka rufe har sae ya tafaso

  4. 4

    Idan yatafaso sae ka zuba taliyar ka aciki ka juya kadan sae ka rufe kabarshi na lokaci kadan zaka ga taliyar ka ta nuna sae ka sauke

  5. 5

    Shikenan ka gama sae kaci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
rannar
Yobe State
inason girki sosae gaskiya💃💃💞💞💔💔
Kara karantawa

sharhai (2)

Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
Inason taliyar hausa sosae saboda akwae dadi musamman da zafinta

Similar Recipes