Mango kulfi

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Desert ne mai dadi a lokacin nan na zafi zakaji dadinsa sosai. #kanostate

Tura

Kayan aiki

20mintuna
6 yawan abinchi
  1. Madara ta gwangwani 1
  2. 1Mangoro
  3. 1/4Kofi na sukari
  4. 1tspn milk flavour
  5. Mazubai
  6. Stick

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki fere bayan mangoronki ki yankashi

  2. 2

    Saiki FASA madara ki zuba a tukunya ki kara ruwa kadan ki tafasata harsai tadanyi kauri saiki sauke kibarta ta huce

  3. 3

    Saiki dauko blander ki zuba mangwaro sai sukari saikuma madara da flavour kiyi blanding dinsu sosai

  4. 4

    Sannan ki samo yan kwanuka ko robobi ki zuba kisa stick a tsakiya saiki saka a fridge yayi kamar awa 5 saiki fiddoshi zaki gansa kamar haka

  5. 5

    Saiki zuba ruwa a roba ki jearasu mintuna 2 zakiga ya saki saiki cire kiyi serving.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai (7)

Jahun's Delicacies
Jahun's Delicacies @4321ss
Ya birgeni gaskia,sannu da kokari

Similar Recipes