Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Basmati rice
  2. Soursege
  3. Carrot
  4. Kwai
  5. Gishiri
  6. Mai
  7. Soya source

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarku zaki tafasa Basmati shikafar ki sai ki wanki ta sosai yada aki wanki shinkafa in tatafasa sai ki tsani ruwanki. Sai kizu kiyanka su karot dinki da su susaij dinki ki ajiyi gifi

  2. 2

    Sai kisa kwanki a wuta kiyi masa kwai sai kiyanka girman yadaa kinkayanka carot dinki sai ki ajiyi.agifi

  3. 3

    To yadda zamu hada shine sai kisa mai awuta indan yayi zafi sai ki sa susaijj dinki awuta ki joya sai ki sa carot dinki aciki ma ki juya sai kizu ki dauko basmati dinki da kinka tafasa ki kawanki sai kizuba kitajuya wa sai.kisa gishiri sai ki soya source. Kijuya sosai sai ta juyawa inkinga da hadi sosai sai ki dauko masar kwai dinki kijuyi aciki ki ya motsa sosai.shikinan kin gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
rannar
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

sharhai

Similar Recipes