Kayan aiki

30mintuna
4 yawan abinchi
  1. Kaza 1
  2. Kayan kamshi (spiced)
  3. Maggi 2
  4. gishiri
  5. Mai
  6. Ginger
  7. garlic paste

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko na wanke kazata na tsaneta

  2. 2

    Saina burshineta da kayan kamshi dashi dasu maggi da gishiri da Dan mai da ginger and garlic paste

  3. 3

    Tayi na sauke.

  4. 4

    Sainasa a oven nagasa mintuna 30 shikenan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Naomi Abraham
Naomi Abraham @naomi15347
rannar

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Garin dadi na nesa dajajah😋
Irin wanan dadi haka lale marhabin 🤝🏼

Similar Recipes