Potato casserole

Maryamyusuf
Maryamyusuf @Bakengrill
Kaduna

Thank uh soo much aunty jamila tunau for the recipe, yayi dadi nahadashi da Oriental rice ,pepper chicken da coleslaw .kuwa yaci yace yayi dadi sosai kuma.

Potato casserole

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Thank uh soo much aunty jamila tunau for the recipe, yayi dadi nahadashi da Oriental rice ,pepper chicken da coleslaw .kuwa yaci yace yayi dadi sosai kuma.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali(Irish)
  2. Karas
  3. Green beans
  4. Tattasai da attarugu
  5. Tumeric,curry,seasoning
  6. Oil
  7. Albasa
  8. tafarnuwaCitta da

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na fere dankalina nayanka manya,karas na fere shima na yanka,greenbeans ma nayanka

  2. 2

    Najajjaga tarugu da tattasai,da citta da tafarnuwa na aje gefe.

  3. 3

    Sai nawanke dankalina da karas nasa atukunya nasa ruwa nadaura awuta

  4. 4

    Yana tafasa daya nasauke

  5. 5

    Nasa mai awuta nasa albasa,nasa jajjagen citta da tafarnuwa najujjuya sai nasa jajjagen kayan miyana najuya

  6. 6

    Nasa maggie da duka kayan dandanu najujjuya

  7. 7

    Sainazuba green beans dina,bayan minti 5

  8. 8

    Sainasa dankalina da karas najuya,narufe sbd yaqarasa nuna

  9. 9

    Bayan yanmintina nasauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryamyusuf
Maryamyusuf @Bakengrill
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes