Pop corn

Sumieaskar
Sumieaskar @cook_14164703
Bompai Kano

Pop issa Bea 😍

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Masarar pop corn
  2. Mai
  3. Butter
  4. Madara
  5. Flavour
  6. Sikari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki samu tukunya sae ki zuba Mai tare da masarar ki daura a wuta Amma wutan kadan

  2. 2

    Bayan kin daura kina Yi kina juya tukunyan yadda masarar zata fashe(popping) in ya gama popping sae ki sauke

  3. 3

    Ki Kara daura tukunya ki sa butter sugar ya nakarke sae ki kawo flavour ki zuba a ciki tare da pop corn naki ki juya su

  4. 4

    Daga karshe ki kawo Madara ki zuba.an kammala sae ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sumieaskar
Sumieaskar @cook_14164703
rannar
Bompai Kano
cooking is ma hobby
Kara karantawa

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@cook_14164703 gugurun yan gayu me takardar yan gayu 🍿🍿😋

Similar Recipes