Chips dn dankalin hausa

Hafsatmudi
Hafsatmudi @Hafsatmah08
Bauchi

Yanzu lokacin dankalin hausa ne sosai naje unguwa aka kawo mn shi yayi mn dadi sosai shine na fara yin shi as abn kwadayi 🤣 #teambauchi

Chips dn dankalin hausa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Yanzu lokacin dankalin hausa ne sosai naje unguwa aka kawo mn shi yayi mn dadi sosai shine na fara yin shi as abn kwadayi 🤣 #teambauchi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10mintuna
1 yawan abinchi
  1. 2Dankalin hausa madaidaita guda
  2. Mangyada daidai suya
  3. Gishiri kadan
  4. yajin borkono me dadi

Umarnin dafa abinci

10mintuna
  1. 1

    A fere dankali a wanke shi a yanka shi fele fele zaa iya amfani da abn fere dankali wajen yankawa

  2. 2

    A barbada gishiri kadan a Dora mai a wuta in yayi zafi a zuba dankalin a ciki

  3. 3

    In ya soyu a kwashe a tsane a matsami sai a barbada yajin borkono a Kai shikenan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hafsatmudi
Hafsatmudi @Hafsatmah08
rannar
Bauchi

sharhai

Similar Recipes