Awara d kwai me kayan lambu

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Gsky tayi dadi me gidana yn son awara sosae shiyasa nk masa🤩

Awara d kwai me kayan lambu

Gsky tayi dadi me gidana yn son awara sosae shiyasa nk masa🤩

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Awara
  2. Mai
  3. Kwae
  4. Yaji
  5. Onga
  6. Koren wake
  7. Karas
  8. Kabeji
  9. Cocumber
  10. Koren tattasae/ja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga kadan hadina kmr haka

  2. 2

    Bayan ki maeda awarar ki kin Kara dafawa idan b xafi sbd a fridge n dauko t sae ki maeda t Kan wuta ki xuba ruwa ta tafasa sosae xaki ga t dawo kamar sabuwa sae ki sauke ki tace

  3. 3

    Sae ki Dora mae a huta yy xafi sae ki soya awarar sama2 ki kwashe

  4. 4

    Sae ki yanka koren wake d karas Wanda kk wanke ki fasa kwai a roba kisa onga ko Maggi ki kada ki dinga tsoma awarar a ciki kina soyawa

  5. 5

    Sae ki yanka wani koren wake d karas,koren tattasae /ja d cabbage d cocumber kiyi ado dashi a awarar

  6. 6

    Shike nan sae ci da yaji me dadi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes