Balangu

@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
Kano

Balangu mai sauqin yi ga dadi😋

Balangu

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Balangu mai sauqin yi ga dadi😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu naman ki ki bude shi ki hada mai da maggi da gishiri ki kwaba se ki shafa ajikin naman se kisa a oven ko garwashi kina yi kina juya gaban sa da bayansa kina gara shafa kayan hadin har yayi. Yana da dadi sosai ga sauqin yi😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes