Dafadukan taliya da zogala   #3006

Safiyya Yusuf
Safiyya Yusuf @samgz2703
Sokoto

Ga sauqin dahuwa ga Kuma dadi

Dafadukan taliya da zogala   #3006

Ga sauqin dahuwa ga Kuma dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko na taftace kayan aikina kamar robobin da zanyi aiki dasu,tukunya da kuma ruwa na ajesu gefe

  2. 2

    Sannan na wanke tarugu,tattasai da albasa na yi blending sama-sama saboda banson yayi laushi

  3. 3

    Sannan na zuba mai cikin tukunya na kunna wuta

  4. 4

    Bayan Mai yayi zafi saina zuba kayan miyarda nayi blending na soyasu sama-sama

  5. 5

    Kafin ruwan su tafasa saina gyara zogalata na wanketa da Dan gishiri kadan na ajeta gefe

  6. 6

    Bayan ruwan sun tafasa sai na zuba zogala na rufe

  7. 7

    Nabashi kamar 30mins yana tafasa sannan na dauko taliya na zuba na cigaba da motsawa domin kada ta hade waje daya,bayan na tabbatar ta saki sai na rufe na barshi kamar 15mins sannan na sauke

  8. 8

    Bayan sun dan soyu saina zuba ruwa dai-dai yadda zai isheni.Sannan nasa maggi,gishiri da Curry na rufe kafin ya tafasa

  9. 9

    Na gyara zogalata na wanke da dan gishiri na zuba cikin tukunya na barshi yacigaba da tafasa har tsawon 30mins saboda yayi laushi

  10. 10

    Bayan zogalata ta nuna sai na karya taliya na zuba na cigaba da motsawa domin kada ta hade waje daya

  11. 11

    Bayan na tabbatar ta saki sai na rufe na bata 15mins sannan na sauke

  12. 12

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safiyya Yusuf
Safiyya Yusuf @samgz2703
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes