Tura

Kayan aiki

  1. Garin amala
  2. Ayayo
  3. Kayan miya
  4. Seasoning
  5. Kifi ko nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu tukunya kizuba ruwa kidora a wuta idan sintafasa kidauko garin amalarki kinayi kinazubawa kina tukawa idan yayi kirage wuta kibarshi yanuna saikikwashe

  2. 2

    Kiyanka ayayonkink kiwankeshi kiyi blending kiZuba ruwa kadan atukunya kisaka gishri kadan kidafashi

  3. 3

    Zakiyi blending kayan miyarki kisoya da Mai da seasoning kiyi stew dakifi ko nama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
deejah wali
deejah wali @cook_16959529
rannar
Sokoto State

sharhai (2)

Similar Recipes