Tuwon shinkafa da miyar ayayo da stew

ZeeBDeen
ZeeBDeen @ZeeBDeen

Yana min kyau a ido sosai idan nayi serving

Tuwon shinkafa da miyar ayayo da stew

Yana min kyau a ido sosai idan nayi serving

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 2mintuna
2 yawan abinchi
  1. Farar shinkafa cup 3
  2. Ruwa cup 6
  3. Stew(miyar dage dage)
  4. Ayayo
  5. Sinadarin dandano

Umarnin dafa abinci

hr 2mintuna
  1. 1

    Farko zaki wanke shinkafa ki zuba ruwa ki Dora a wuta yayi dahuwa har ruwan ya shanye sai ki tuke shi kisa a keda ki ajiye

  2. 2

    Sai ki gyara ayayon ki ki wanke sai ki daka shi ko kisa a blender ki markada shi da ruwa kadan

  3. 3

    Sai ki Dora wata tukunya da ruwa kadan ki zuba wannan ayayo kisa dandano ki barshi ya dahu

  4. 4

    Shike nan sai a hada shi a Inda zaa ci.. A zuba tuwon da miyar ayayo sai a zuba wannan dage dage a sama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ZeeBDeen
ZeeBDeen @ZeeBDeen
rannar

Similar Recipes