Awara da sauce

Oum AF'AL Kitchen
Oum AF'AL Kitchen @MomHanif
Kaduna

Awara da miyar albasa akwai dadi, duk wacce bata tabayi to tagwada

Awara da sauce

Awara da miyar albasa akwai dadi, duk wacce bata tabayi to tagwada

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 30mintuna
mutum 1 yawan a
  1. Dafaffiyar awara
  2. Maggi da gishiri
  3. Mai
  4. Miyar albasa

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    Zaki jika maginki da gishiri aruwa saiki tsoma awarar ki

  2. 2

    Dama kinsa Mai awuta idan yai zafi sai kirinka dauka kinasawa amai

  3. 3

    Bayan kingama soyawa saiki zuba miyar albasarki. Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum AF'AL Kitchen
rannar
Kaduna
I love any delicious food
Kara karantawa

Similar Recipes