Cucumber and mint juice
Godiya ga leemah delicacies 👏🥰
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zakiyi blending cucumber da mint leave ki tace
- 2
Seki dawko glass cup dinki kisa ice kisa yanke cucumber seki zuba cucumber juice kisa sprite da sugar syrup
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Mocktail drinks
#chefsuadclass1 Masha Allah wana drinks din yayi dadi sosai godiya ga chef suad Maman jaafar(khairan) -
-
-
Cucumber juice
Wana juice nayiwa friend dina nai wace ta kawomu ziyara sabida shi takesha wai yana rage kiba Sosai ama baasa sugar aciki Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
-
Cucumber juice
Wana hadin cucumber baa sa mai sugar sana yawa shanshi yana rage kiba da tumbi Maman jaafar(khairan) -
-
-
Sparkling green lemonade
Hadin lemon nan daban yake ga dandanun mint ,lemon din Yana fita baa bawa me kiwa😍 Sumieaskar -
Blueberry lemonade juice
Wana juice yanada dadi sha musaman inda ka kwaso gajiya Maman jaafar(khairan) -
Blue Hawaii
Blue Hawaii yamin dadi tun awurin cookout saidanashi 2cups sbd ga dadi ga sanyi. Maryamyusuf -
-
Orange+pineapple+mint leaves
#kanostatewannan lemo akwai qarin lafiya, saboda kayan hadina duk fresh ne ba artificial. sadywise kitchen -
-
Sunrise Moctail
#chefsuadclass1. Na hada grenadine na gida, kuma Moctail din yayi dadi, wannan shine na farko da na taba yi Yara na sunji Dadi sosai, godiya ta musamman da chep. Suad💃 godiya ga cookpad Ummu_Zara -
Cucumber mint juice
Duk wasu abubuwan da suke da amfani ga jikin dan adam akwaisu acikin lemon,wannan abin shan yanada amfani sosai Yakudima's Bakery nd More -
-
-
Chapman
Natashi narasa wani drinks zanyi kawai senace bari nayi Chapman tunda dama ban tabayishiba 🥰 Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
Beach Cucumber juice
#FPPCCucumber nada amfani sosai idan baza ki iya ciba sai ki amfani da ita da sauran abubuwa ki hada beach cucumber juice. Zainab Jari(xeetertastybites) -
-
Nigerian juice
#Oct1st.Domin taya Nigeria qasa mai albarka murnan takai 59 dakarbar yanci .9ja for life. Maryamyusuf -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13769469
sharhai (6)