Pie Filling

sadywise kitchen
sadywise kitchen @cook_13560156

Ni inacinsa ma a haka basai a pie kawaiba.

Pie Filling

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Ni inacinsa ma a haka basai a pie kawaiba.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali
  2. Minced meat
  3. Swt pepper
  4. Red pepper
  5. Maggi
  6. Spices
  7. Veg oil
  8. Curry
  9. Piece
  10. Onion

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko na dafa dankalina da carrot da piece.

  2. 2

    Sannan na dora mai a tukunya nasa duka pepper din dana yanka na zuba minced meat dina amma na dafashi nasa maggi da spices da curry, and garlic.

  3. 3

    Na zuba dankali carrot da piece dina.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sadywise kitchen
sadywise kitchen @cook_13560156
rannar

sharhai

Similar Recipes