Plantain da miyar kwai

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#PLANTAIN wana hadi plantain akaiw dadi ga kuma cika ciki musaman kika hadashi ma breakfast

Plantain da miyar kwai

#PLANTAIN wana hadi plantain akaiw dadi ga kuma cika ciki musaman kika hadashi ma breakfast

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3plantains
  2. 6eggs
  3. 1green, red, yellow bell peppers
  4. 1onion
  5. Maggi
  6. Curry
  7. Thyme
  8. Seasoning
  9. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu plantain dinki ki fere ki yanka ki soya amai

  2. 2

    Seki dawko kwai ki fasa kisa maggi, curry, thyme ki yanka albasa, green red and yellow bell peppers ki hadesu seki dora oil kadan kan wuta inda yadanyi zafi seki zuba hadi kwai ki soyashi shikena seki hada da plantain dinki

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes