Kids fruity milk shake

Mamu
Mamu @1981m
Lagos

#Childrendaywithcookpad, banji dadiba jiya bansan mai yasamu network dinaba, nakasa dora girke girken danayi, wannan na daya saga ciki, duk dahaka nace bari na dora yau, ina kara taya yara murna domin ranarsu ce.

Kids fruity milk shake

#Childrendaywithcookpad, banji dadiba jiya bansan mai yasamu network dinaba, nakasa dora girke girken danayi, wannan na daya saga ciki, duk dahaka nace bari na dora yau, ina kara taya yara murna domin ranarsu ce.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kofi 1Madaran gari
  2. 1/2kofi Madaran Condensed
  3. 5jajjayen Apple
  4. 1/3Grapes
  5. 5Strawberry
  6. 3tspn Icing sugar
  7. 10Ayaba
  8. Ruwa
  9. Gogaggiyar kwakwa
  10. Flavour
  11. Whipped cream

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na hada whipping cream dina da madara, icing sugar, madaran Condensed dina guri daya a mixer na kawo ruwa masu sanyi nasa nabuga sosai har yatashi, najuye aroba nasa gidan kankara

  2. 2

    Ayaba da strawberry kodama nasasu gidan kankara sunyi kankara nasa a bleander na nikata sannan nakwashe

  3. 3

    Nafito da wancan hadin danasa a freezer na hadesu wuri daya, na yanka jan apple nasa, nakawo kwakwa na xuba aciki, nakawo grapes shima na daura. Asha lafia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

sharhai (3)

Similar Recipes