Fatan wake

R@shows Cuisine
R@shows Cuisine @rashows_5946
Samaru Zaria,Kaduna

Faten wake abinci ne me dadi da gina jiki.

Fatan wake

Faten wake abinci ne me dadi da gina jiki.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 11/2kofi na wake
  2. 2tumatir
  3. 3shambo
  4. AlaiyAhu
  5. Maggi
  6. Gishiri
  7. Garlic da kanunfari
  8. Manja
  9. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko na zuba ruwa a tukunya na dora awuta, nasa wake na dana gyara na, nabarshi ya tafasa.sannan na tsane a matsami

  2. 2

    Nazuba manja na soya da albasa, nasa jajjagen kayan miya sama sama, nazuba ruwa, nasa maggi, kanunfari da tafarnuwa da gishiri.narufe yatafasa

  3. 3

    Bayan yatafasa na zuba wakena na rufe yakarasa nunana.Nabude nasa allayahu na barshi yanuna natsawon minti 5.

  4. 4

    Faten wakena ya kammalu.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
R@shows Cuisine
R@shows Cuisine @rashows_5946
rannar
Samaru Zaria,Kaduna

Similar Recipes