Kayan aiki

  1. 4eggs
  2. Salt

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu kwai ki raba yolk din daga white din kisa gishiri kadan ciki kowane sekiyi mixing white din har se yayi kufa kamar yadan yake a picture

  2. 2

    Seki dawko non stick frying pan kisa oil kadan seki zuba egg yolk din inda ya soyu seki zuba white din ki rufe

  3. 3

    Ki barshi in low heat ma 5mn seki sawke

  4. 4

    Seki yanka ki hada da salad

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes