Alala

Fatima Abubakar isgogo
Fatima Abubakar isgogo @cook_19368089
kebbi

Alale abinci ne mai gina jiki #kebbi

Alala

Alale abinci ne mai gina jiki #kebbi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 30mintuna
gwngo biyar
  1. Wake cup 1
  2. 3Tarugu
  3. 3Tattasai
  4. 1Albasa
  5. Kwai uku
  6. Lawashi
  7. Maggi biyar
  8. Gishiri kadan
  9. Curry cibi
  10. Man gyada

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    Ki wanke wake kishire bayan

  2. 2

    Ki wanke tarugu da albasa da tattasai,sai ki hada da wake ki kai niqa

  3. 3

    Ki dauko dafaffen qwanki ki bare ki yankashi

  4. 4

    Ki dauko niqaqen waken ki,sai ki zuba kayan dandano ki yanka lawashi nki.

  5. 5

    Ki zuba mai da kwai ki motsa,ki qara ruwa kadan saboda ya sake

  6. 6

    Kisha fa ma robobin ki mai sai ki zuba qulun ki rufe

  7. 7

    Sai ki dau ko tukunya ki zuba ruwa kadan sai kijera robobinki ciki kirufe da Leda sai kisa Marfi ki rufe(steaming)

  8. 8

    Kidafa na minti ishirin sai ki duba in yayi sai kick. Za a iya ci da vegetable sauce ko mai da yaji.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Abubakar isgogo
Fatima Abubakar isgogo @cook_19368089
rannar
kebbi

sharhai

Similar Recipes