Soyayyar Taliya

Tata sisters
Tata sisters @cook_16272292
Bauchi State

Sauki ga dadin ci

Soyayyar Taliya

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Sauki ga dadin ci

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya guda daya
  2. Jajjagyaggan Kayan miya
  3. Man gyada ludayi daya
  4. Maggi guda bakwai
  5. cokaliGishiri rabin karamin
  6. Curry Leda daya (Gino)
  7. Onga Leda daya
  8. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki daura ruwa a tukunya ya tafasa, yana tafasa Sai ki zuba taliyar ki ta dahu ba sosai ba, Sai ki tace ta ta tsanu sosai.

  2. 2

    Sai ki dora mai a wuta, ki zuba kayan miyan ki da kika jajjaga, ki zuba kayan hadin ki duka su soyu tare.

  3. 3

    In ya soyu Sai ki zuba taliyar nan a ciki ki gauraya ta a hankali saboda kar ta cabe.

  4. 4

    In ta hade jikin ta sai ki rufe tukunyar kamar na minti biyu.

  5. 5

    Sai ki kwashe, Aci dadi lpia.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Tata sisters
Tata sisters @cook_16272292
rannar
Bauchi State
cooking is one of my best hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes